Zaɓen Amurka na 2020: Yadda za ku gano labaran ƙarya kan zaɓen Amurka

A yayin da zaben Amurka ke ci gaba da matsawo, ana ci gaba da yada labaran karya a kansa.

Ga yadda za ku gano irin su a bidiyon da ke sama: