Ra'ayi Riga: Zanga-zangar neman rusa SARS

A Najeriya har yanzu matasa na cigaba da yin zanga-zangar neman kawo sauyi a aikin 'yan sanda